Abincin Gargajiya na Arewa

Abincin gargajiya abinci ne da mutane ke so sosai, amma ba kowa ne yasan salon da za'a bi a sarrafa shi a kicin dinmu na zamani ba. Wannan darasin zai koya maku yanda zaku girka abincin gargajiya kamar su pankaso, miyan taushe, shinkafa da wake, parpesun kayan ciki, paten accha, kunun gyada, lemun tsamiya, zobo da dai sauran su.
Write your awesome label here.

Abubuwan Dake Ciki

  • 9 Modules
  • Takarddar Kammalawa
  • Bidiyon kallo guda 10
  • 9 PDF 
  • Jarrabawa 6

Abincin mu na arewa

Da dama mutane sun fara manta wa da yanda ake sarrafa abincin gargajiya, wanda abinicin gargajiyan nan shine tushen mu kuma dashi muke gata, muke karrama bakunan mu dashi.

Sana'ar shi

A wannan darasin munzo maku da abincicikan gargajiya na arewa da kuma yanda ake sana'a dashi, ku biyo mu dan ganin wasu daga cikin abincicikan gargajiya kamar su Fankaso, Shinkafa da Wake, Zobo da sauran su.
Write your awesome label here.
Kina da yaran da ke son abincin gargajiya amma baki san yadda zaki sarrafa ba? ko kuma kina son kiyi kasuwancin sayar da abincin arewa? to wannan darasin taku ce. ku biyo mu dan ku koyi dinbin darasi akan yanda ake sarrafa abincin gargajiya da dama.
Meet the instructor

Amina Mo Dewu

Chef Amina ta (the queens cuisine) wato kwararriyar mai dafa abincin ce tazo maku da wannan darasin neh akan abincin gargajiya dan ta koya maku yanda ake sarrafa shi, zata nuna mana dabaru da salo kala kala da za mu bi mu koya yanda ake abincin gargajiya a kitchen dinmu na zamani da sauki ba sai munsha wahala ba. 
Patrick Jones - Course author