Adon Cikin Gida ga Sabon Shiga

Adon gida da fili abune da ke kara kyan wuri amma ba kowa yasan yanda akeyi ba. Tabbas kyale gida ya fito yayi ras yana daya daga cikin abunda mace yakamata ta koya. Wannan darasin ya zo muku da abubuwa da dama na adon cikin gida fara daga yanda ake gyara filin gida daga farko har karshe har yanda zakuyi amfani da haske wajen kawata cikin gidan ku.
Write your awesome label here.

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyon kallo 10 Video
  • 10 Modules
  • Jarrabawa
  • Takarddar Kammalawa

Mahimmancin Ado

Ado da kwalliyan cikin gida zanene da fasaha na bunkasa cikin wuri saboda a samar da kyalli da jindadin wajen zama. 

Dalilin Da Ake Ado

Me ado da kwalliyan wuri mutun ne wanda aka horashi domin ya aiwatar da tsari, bincike, da kulada tsarin kyale-kyale da hujjah, kwarewar ado da kwalliya ya kasaftu zuwa tsare-tsaren wuri, bunkasa tunani, kulada fili, tsare tsare, bincike, tattaunawa da wanda zaayiwa aiki, da aiwatarda zanen da akeso.


Darasin ya fara da gabatar da ma'anar adon cikin gida, meyasa ake adon cikin gida ko fili. Sannan ya garzaya cikin kwas din a inda tayi magana akan adon cikin gida dalla dalla,
Meet the instructor

Khadija Muhammad 

Khadija Muhammad Yaya kwarariya ce wajen adon gida da fili zata tafiyar daku cikin wannan darasin cikin ilimin ta na adon gida. Zata koyar daku yada ya kamata me adon gida ya tsara gidansa

Patrick Jones - Course author