Bunkasa Kai (Personal Development)

Karfin gwiya, da kuma inganta rayuwar sa.
Write your awesome label here.

Abunda Ke Kunshe A Ciki

  • 2 Module
  • Takardar Kammalawa
  • Jarrabawa 5
  • Bidiyo 4 na kallo

Sanin menene darasin

A wannan darasin zamu duba yanda mutum zai cigaba da bunkasa rayuwar sa ta koyan aikin hannu, sana'a, kwaikwaiyar dabi'u masu kyawu tare da yin taka tsantsan da muradun su na rayuwa domin cimma nasara a rayuwa.

Mahimmancin Bunkasa kai

Bunkasa kai abu ne da mutum zai cigaba da yi har tsawon rayuwarsa domin gano abubuwan da ya kamata mutum ya koya domin tsara yanayin da zai yi rayuwa, wanda zai taimaka a fannin samun aikin yi, karfin gwiwa, da kuma inganta rayuwar sa.
We will help you unlock your inner potential so you can excel in your professional field. Boost your confidence, master the field, become a certified professional.

Abun Ciki

Meet the instructor

Halima Abdulrauf

Halima Abdulrauf cikkakiyar masaniyace akan Bunkasa Kai, tazo maku da wannan darasin neh da ta bayanar maku da abunda ake nufu da shi Bunkasa Kai da kuma mahimmancin sanin shi.