Cikakkiyar Hanyar Koyon Hoto ga Sabon Shiga 

A wannan zamanin, daukan hoto yana daya daga cikin sana`ar hannu da ake ji da shi. Kuma yanzu ba maza kadai aka sani da daukar hoto ba, mata ma sunayi. A wannan darasin mun kawo muku bayanin da zaku bukata domin zama cikakkun masu daukan hoto, kaman ire-iren daukan hoto da kuma ksauwancin daukan hoto. 
Write your awesome label here.

Abunda ke kunshe

  • 7 Modules
  • Takardar kammalawa
  • Jarrabawa 5
  • Bidiyo 7 na kallo

Koyan daukar hoto

Darasin Dabarun daukar hoto ya kunshi yadda zaka koyi sana'ar daukar hoto, farawa daga yadda zaka sarrafa abun daukan hoton da kuma abubuwan da suke tattare da abun daukan hoton.

Mahimmancin daukar  darasin daukar hoto

Darasin nan ya kunshi abubuwa masu amfani da za'a duba kuma ayi amfani dashi yayin daukan hoto. Darasin yana tattare da abubuwa da dama kamar yadda ake saita camera a dauki hoto har zuwa yanda zaka dauki hoton ya fito yayi kyau sosai.

A wannan darusan zakuga bayanai dangane da daukar hoto masu sauki yadda ko baka iya daukan hoto ba idan ka dauki wannan darasi zaka fahimci komai cikin sauki harma kayi sana`ar daukan hoton.
Meet the instructor

Fatima Muhammad

Fatima Muhammad kwararriyar mai daukar hoto ce ta kawo muku  bayanai dangane da daukar hoto masu sauki yadda ko baka iya daukan hoto ba idan ka dauki wannan darasi zaka fahimci komai cikin sauki harma kayi sana`ar daukan hoton.
Fatima Muhammad - Course author