Lesson series

Koyan Hadin Cake ga Sabon Shiga

Na kawo muku wannan darasi na hadin cake domin ku samu karin ilimi da basira da ze muku amfani gurin koyan hadin cake a hanya mafi sauki. A cikin wannan darasin, zakuma ku koya yanda zaku maida shi hanyar samun kudi kuna zaune a gida.
Write your awesome label here.

Abubuwan da ke Ciki

  • 6 modules
  • Takarddar kammalawa 
  • Jarrabawa 5 
  • Bidiyo na kallo 8

Game da Wannan Darasin

Hadin Cake ba wani abu mai wahala bane, amma mutane da dama basu san da haka ba, sabida idan sun ga an gama shi yayi kyau kamar shi yayi kanshi sai mutana su rinka tunanin wani abu mai wahala ne.

Fahimta

Shi dai wannan darasin na Hadin Cake mun kawo muku shine domin ya kawo muku karin ilimi da basira da ze muku amfani gurin koyan hadin cake a hanya mafi sauki, da kuma yanda zaku maida shi hanyar samun kudi kuna zaune a gida.

Hadin cake na bukatan kasan dai dai abubuwan da ya kamata ka hada shi da awon kayan hadi wanda ake cema "measurement" a turance, da ka kware da sanin dai dai awon kayan hadin ka, to sauran wasan yara ne. 

Darussan de ke Ciki 

Meet the instructor

Aisha Yaya

Aisha Yaya kwarariya ce wajen kasuwancin cake da kuma hada shi, zata bi da ku hanyoyi mafi sauki wajan Hada Cake din ku koda baku da wasu abubuwan sarrafa  shi, zaku iya bi ta wasu hanyoyin ku Hada cake din ku, hanyoyi kamar gasa cake din ku da tukunya, amfani da muciya wajan juyawa da dai sauran su.
Patrick Jones - Course author