Hanyoyin Maido da Soyayya Cikin Aure 

Wannan darasin anyi shi ne domin magance matsalolin aure da ake samu a arewacin Najeriya. Wannan darasin na kunshe da hanyoyi da dama wanda zai taimaka wajen gyaran gidan ma'aurata tare da samun cikakkiyar rayuwa mai ingaci. Zaku koya yanda ake kyautata niyya a yin komai, yanayin yanda rayuwar ya` mace take, yin mu`amala da mijinki da sauran mutane, har ma da irin sana`ar da matar aure yakamata tayi.
Write your awesome label here.

Abubuwan Da Ke Ciki

  • 7 Modules
  •  Takarddar Kammalawa
  • Jarrabawa 5
  • Bidiyo na kallo 7

Game da Wannan Darasi 

An hada wannan darasi ne saboda lura da akai da yawan matsalolin aure a cikin al'ummomin arewacin Najeria wanda suke janyo yawan saki bayan anyi aure. 

Fahimta 

Bayan haka, darasi din anyi shi ne domin mata. Saboda mafi yawancin mata, da kuma yaran da suka haifa sun fi shan wahala idan aka samu matsala cikin aure. Wannan darasi din zai taimake ku wurin gyaran auren domin samun rayuwar aure mai inganci.

Darussan da ke Ciki 

Darasi din ya bada hanyoyin ko matakai biyar da mata zasu yi amfani dasu wajen samun kyakkyawar zamantakewa da mazajensu sannan da kuma hanyar da mata suma zasu samu rayuwa mai inganci ta fannin samun sana'a duk da cewa suna cikin rayuwar aure.
Meet the instructor

Amina Ingawa

Amina Ingawa wada barrister ce kuma tana da kwarewa kan bada shawarwari ta matsalolin zaman aure,  zata tafiyar daku akan wannan darasi daga cikin ilimin ta nasanin abunyi da sauran su. Zata koyar daku sirin da mata ya kamata suyi anfani dashi domin samun ingantacen gidan aure.
Patrick Jones - Course author