Kasuwancin Zamani (Entrepreneurship)

Wannan darasin ya kunshi yadda ake tsara kasuwancin zamani, mahimmancin kasuwancin zamani, da kuma yadda ake gudanar da kasuwanci ta hanyar zamani.
Write your awesome label here.

Abubuwan dake ciki

  • 7 Modules
  • Takarddar Kammalawa
  • Jarrabawa 5
  • 7 Video

Kauwanci da mahimmancin sa

Wannan darasin ya kunshi yadda tsare tsaren kasuwancin zamani yake, da kuma muhimmancin kasuwancin zamani har ma da yadda zaka tafiyar da kasuwancin ka daidai da zamani.

Tafiyar da kasuwanci a sawake

Wannan darasinnamu zai wayar muku da kai dangane da yadda ake kasuwanci a zamanin nan da kuma yanda zaku tafiyar da kasuwancin ku yanda ya kamata a cikin zamanin nan.
Write your awesome label here.
Kasuwancin zamani tsari ne na sana`o`i na zamani da ake kallon shi ta wani fanni a matsayin sauyi na ababe da dama ba kawai na tattalin arziki ba.
Meet the instructor

Halima Abdulrauf

Halima Abdulrauf babbar yar kasuwace, tazo maku da wannan shirin neh dan ta fahimtar da ku abubuwan da yakamata ku sani a kasuwanci da kuma yanda ake fara kasuwanci zata wayar muku da kai akan abubuwa da dama.
Patrick Jones - Course author