Kwalliya na Yau da Kullum (Casual Makeup)
Kayan kwalliya na kara samun karbuwa a duk fadin duniya, kuma abu ne da kowace mace take so takoya a wannan zamanin. A wannan darasin namu zaku san menene kwalliya da kuma su menene kayan kwalliya. Zakuma ku koya yanda ake shafe fuska tas har da yanda ake jan gira da saka janbaki.
Write your awesome label here.
Abubuwan dake ciki
-
2 Modules
-
Takarddar Kammalawa
-
7 Questions
-
Bidiyo na kallo 8
Iya kwalliya
Ko wacce ya mace tana da kyawun da aka hallice ta dashi, Toh Kwalliya shi ya na sa ki kara fito wa da kyawun da kike da shi ne, idan ki ka kalli kanki a madubi ki ji dadi.
Sana'ar kwalliya
Kuma idan kina yin kwalliya dan sana'a zaki ji dadi idan kostomomin ki suka kalli madubi suka ji dadin kwalliyar da kika yi ma fuskar su.

Meet the instructor
Rabi Aliyu
Rabi Yusuf kwarariya ce wajen kwalliya tazo maku da wanan darasin dan ta nuna maku daki dakin kwalliya na yau da kullum daga farko har karshe wato shirin fuska, zuwa jan gira, kwalliyar fatar ido, da sauran su.
Patrick Jones - Course author