Mu'amala da Al'umma

Wannan darasin yana bayani ne akan dangantaka na yau da kullum da mutane daban daban. Yana bayani ne akan yadda mu'amala tsakanin mu da mutane ya kamata ya kasance a ko da yaushe domin neman zaman lafiya a cikin Al'umma gaba daya.
Write your awesome label here.

Abubuwan dake kunshe

  • 6 modules
  • Takarddar Kammalawa
  • Jarrabawa 5
  • Bidiyo 7 na kallo 

Amfanin sanin menene Mu'amala

Mu'amala na da matuqar amfani kuma za a iya cewa itace ginshiqin Al'umma. Idan mu'amala tsakanin mutane a Al'umma yayi kyau toh zaku ga wannan Al'ummar tana cike da farin ciki tare da zaman lafiya.

Mu'ammalar da yakamata a sani

Wannan Darasin ya fara ne da bayani akan Mu'amala tsakanin Yara da iyayensu, yanda iyaye ya kamata su yi tarbiyar yaransu da kuma yanda iyaye zasu sa yaransu suyi musu biyayya yanda ya kamata ba tare da hantara ba.

Wannan Darasin ya fara ne da bayani akan Mu'amala tsakanin Yara da iyayensu, yanda iyaye ya kamata su yi tarbiyar yaransu da kuma yanda iyaye zasu sa yaransu suyi musu biyayya yanda ya kamata ba tare da hantara ba.
Meet the instructor

Munira Ahmed

Munira Ahmed Abdulaziz  masaniya ce akan mu'amala da mutane ya kamata su rinkayi da sauran al'umma, ta zo maku da wanan darasi ne dan tarabar da ilimin datake dashi, ku biyo mu a wanan darasin inda zata bayyana mana dubarun mu'amala tsakanin makota, da ma'aurata, da makaranta da dai sauransu.
Munira Ahmed - Course author