Mu'amala Tsakanin Uwa da Da (Relationship Between Mother and Child)

Shaquwa da gina soyaya da yaran.
Write your awesome label here.

Abubuwan dake ciki

  • 5 Modules
  • Takarddar Kammalawa
  • 340 Questions
  • 7 Video

Uwa da Da

Wannan Darasin ya fara ne daga gabatarwa akan yanda zaka raini yaran ka fara daga haihuwar su har zuwa girman su. Wannan darasi yazo da bayanai masu muhimmanci da idan kabi su to zaka raini yaran ka cikin aminci da fahimtar juna.

Bayanai da misalai

Mun kawo muku wasu bayanai da misalai masu amfani wanda a matsayin ki na Uwa ko mai shirin zama Uwa nan gaba idan kika bi su zaki ji dadi wajen tarbiyantar da yaran ki.
Write your awesome label here.
A wanan darasin zaku koyi abubuwa kamar yanda zaki tarbiyantar da yaranki, yanda zaki qula shaquwa tsakanin ki da yaran ki da sauran su.
Meet the instructor

Shamsiya Hamza Ibrahim

Malama Shamsiya Hamza Ibrahim ta kawo muku wasu bayanai da misalai masu amfani wanda a matsayin ki na Uwa ko mai shirin zama Uwa nan gaba idan kika bi su zaki ji dadi wajen tarbiyantar da yaran ki.
Patrick Jones - Course author