Bunkasa Kai (Personal Development)
Watch the Trailer
Abunda Ke Kunshe A Ciki
-
2 Module
-
Takardar Kammalawa
-
Jarrabawa 2
-
Bidiyoyi na Kallo guda 4
Game Da Wannan Darasin
Wannan darasin yana ƙunshe da bayanai dalla-dalla akan yanda mutum zai ci gaba da bunƙasa rayuwarsa ta koyan aikin hannu, sana'a da sauransu.
Fahimta
A wannan darasin zaku koyi bunƙasa rayuwarku ta hanyar koyan aikin hannu, sana'a, kwaikwayon ɗabi'u masu kyau tare da yin taka-tsantsan da muradunku na rayuwa domin cimma nasara.