Muhimmancin Koyarwa Ga Matan Arewa (Importance of Learning for Northern Women)
Watch the Trailer
What's included?
-
Bidiyo na kallo guda 7
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Category
Instructor
Game Da Wannan Darasin
Fahimta
A wannan darasin zaku koya yanda zaku fahimci halayen dalibai na makarantu da kuma halayen da yaranku suke ciki ko kuma zasu iya shiga ciki.
Darussan da ke Ciki
Malama Murjanatu Sulaiman
Malama Murjanatu Sulaiman, Malama ce da take koyarwa a makarantar gwamnati, Ta shafe tsawon shekaru 12 tana koyar wa.Tayi la'akari da yanda matan arewa basu son koyarwa saboda wasu dalilai nasu, shine ta zo maku da wannan darasin don ta jawo hankalin matan Arewa zuwa ga koyar wa a makarantu.